Zaɓi wayarka a ƙasa don ka fara, ko haɗa ta cikin Kwamfutarka.
Kyakkyawan jona
Abubuwa da kake so a kan Kwamfutar Windows 10 ɗinka sun riga suna kan wayarka—Cortana, hotuna, kiɗa, da sauransu. Ƙara koyo game da Windows Phone ko bincika na’urori da suke samuwa.
Wani muhimmin dacewa
Saita waya ko ƙaramar kwamfuta ta Android ɗinka domin ka samu daidaita abubuwa da kake so daga Kwamfutarka, ta otomatik. Za mu kai ka ƙetaren shi.
Wani muhimmin dacewa
Saita iPhone ko iPad ɗinka somin ka samu daidaita abubuwa da kake so daga Kwamfutarka, ta otomatik. Za mu kai ka ƙetaren shi.